Yadda ake hada man ridi abu ne mai sauki wanda kamar yadda kowa ya sanai yada da amfani a jikin mutum da kuma lafiyarshi kuma shi ridi kamr yadda kowa ya sani abu ne wanda ana samun shi a kasarmu ta Nigeria ana noma shi.
To kafin mu tafi zuwa yadda ake hada shi bari da farko mu fara yin bayani akan amfanin man ridi da yake yi a jikin mutum.
Table of Contents
Amfanin Man Ridi
- kare jiki daga kamuwa da cuttuttuka
- Yana taimakawa wajen rage yawan sugar dake jikin mutum
- Ana shafa ma gabobi domin rage radadi
- yana taimakawa wajen saurin warkar da ciwo
- Yana kara karko da kuma kaurin gashi
YADDA AKE SISAME OIL (MAN RIDI)
Dafarko za’a samu ridi a tsince shi a gyara sai akaishi a nukashi wurin masu nika agusi. Zakasamu roba kazuba a ciki sai a yayyafa ruwan dumi sai kasa hannu kana muzawa sosai da sosai kanayi kuma kana yayyafa ruwan dumin haryafa fidda mai kana kwashe har sai man yafita duka sai kasamu container azuba.
Karanta:
Yadda Ake Amfani da WPS Software
Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin
Author Profile

Latest entries
KasuwanciJanuary 14, 2025Noman Lambu: Bayani Akan Noman Lambu da Yadda Ake Yinsa
KasuwanciJanuary 14, 2025Solar da Yadda take aiki Gami da Yadda ake Hadawa
KasuwanciJanuary 14, 2025Yadda zaka yi amfani da Manhajar WPS office kyauta
Sana'o'iJanuary 6, 2025Koyon Sana’a: Muhimman Abubuwan Dubawa kafin koyon sana’a