Yadda Ake hada Alala mai Kwai a cikin matakan yi masu sauki yi
Yadda Ake hada Alala mai Kwai a cikin matakan yi masu sauki yi To Alala daidaya ce daga cikin nau’oin abincin hausawa wanda aka sani kuma yadda ake alala…
Yadda Ake hada Alala mai Kwai a cikin matakan yi masu sauki yi To Alala daidaya ce daga cikin nau’oin abincin hausawa wanda aka sani kuma yadda ake alala…
Yadda ake hada Alkaki a saukake Alkaki dai kamar yadda kowa ya sani yana daya daga fannin abinci wadanda ake cema snacks kuma daya ne daga cikin…
Soya fara nada saukin yi, a cikin wannan post din inshallahu zamuyi magana akan yadda ake soyawa tare da bayanan matakan kamar yadda muka saba yi ga kowane nau'in abinci.…
YADDA AKE GIRKI COMPLETE SANWA| YADDA ZANI GIRKA ABINCI KALA KALA Assalamu alaikum jama' a jamu yi magana a cikin wannan post din yadda ake girka abinci kala kala daban daban…
Kayan Hadi IrishKwaiAlbasaTaruguTattatasai ja da KoreKoren wakeSweet cornKarasMaggi da sauran Spices Yadda ake hadawa Dafarki dai ki kiasamu irish kji fere shi ki yanka shi kamar cubes hakab sa kuma bayan kin fere shi k,I soya shi sama sama da dan gishiri kadan ki ajiye shi a gefe. Daga nan kuma ki dauko kayan miyar ki kamar yadda aka lissafa a sama ki wanke su sasai ki kuma sa masu mai ba da yawa ba ki soya su kadan sai ki dauko spicess ki sa kadan a ciki tare da maggi.yadda kike son dandanon ya kasance. Bayan kin yi haka kuma sai ki dauko irish din ki wanda kika soya ,ki hadasu duka ki wuri daya ki sannan ki gauraye su duka, sannan sai ki fasa kwai ki sa shi shima akai. Daga nan sai ki dauko tray ki ki zuba su a ciki sannan ki sa a oven amma fa kada wuta tai yawa madaidaiciya ake so, da ya fara kamshi sai ki sa7uke ki yanka kamar yadda ake yankan pizza.
To shide kifi wani dabba ne Wanda ake samunshi cikin ruwa Wanda yakasance kala daban- daban a duniya misali: cat fish (kifin Hausa), Titus da sauransu. To ayau zamu koya…