Kamshin Girki: Abubuwa 10 da Ke Sa Kamshi da Dandanon Girki da Kuma Kyansa
Mace dole saida girki, kuma shi kansa iyawa ne, shin kina sa kayan kamshi na girki wanda zasu kara dandanon girki da kuma gyara launinsa, idan ba haka ba to…
Mace dole saida girki, kuma shi kansa iyawa ne, shin kina sa kayan kamshi na girki wanda zasu kara dandanon girki da kuma gyara launinsa, idan ba haka ba to…
A yau zamu yi magana Akan nau’ikan abincin Hausawa na gargajiya wanda tun da dadewa ana cinsu a kasar hausa wanda wasu daga cikin abincin gargajiya na hausawa har yanzu…
Yadda Ake Hada Cin-CinTo shi cin-cin kamar yadda aka sani yana daya daga cikin snacks wanda ana yawan cin shi bama al-ummar hausawa ba har ma sauran idan ba'a mantaba…
Yadda ake Farsfesun Nama Assalamu Alaikum barka da ziyarto wannan shafi maialbarka, kamar yadda aka saba har kullun yau post din namu munzo ne akan yadda ake farfesu na nama wato…
Uwargida dafarkode zaki tanadi kayan hadinki kamar haka: Kayan Hadin koda Koren tattasai Jan tattasai Manja Albasa Tarugu Gishiri Citta Karas Bell pepper Scotch bonet pepper Yadda ake hadawa Da…