Table of Contents
Kayan Hadi
Irish
Kwai
Albasa
Tarugu
Tattatasai ja da Kore
Koren wake
Sweet corn
Karas
Maggi da sauran Spices
Yadda ake hadawa
Dafarki dai ki kiasamu irish kji fere shi ki yanka shi kamar cubes hakab sa kuma bayan kin fere shi k,I soya shi sama sama da dan gishiri kadan ki ajiye shi a gefe.
Daga nan kuma ki dauko kayan miyar ki kamar yadda aka lissafa a sama ki wanke su sasai ki kuma sa masu mai ba da yawa ba ki soya su kadan sai ki dauko spicess ki sa kadan a ciki tare da maggi.yadda kike son dandanon ya kasance.
Bayan kin yi haka kuma sai ki dauko irish din ki wanda kika soya ,ki hadasu duka ki wuri daya ki sannan ki gauraye su duka, sannan sai ki fasa kwai ki sa shi shima akai.
Daga nan sai ki dauko tray ki ki zuba su a ciki sannan ki sa a oven amma fa kada wuta tai yawa madaidaiciya ake so, da ya fara kamshi sai ki sa7uke ki yanka kamar yadda ake yankan pizza.
Author Profile

Latest entries
KasuwanciJanuary 14, 2025Noman Lambu: Bayani Akan Noman Lambu da Yadda Ake Yinsa
KasuwanciJanuary 14, 2025Solar da Yadda take aiki Gami da Yadda ake Hadawa
KasuwanciJanuary 14, 2025Yadda zaka yi amfani da Manhajar WPS office kyauta
Sana'o'iJanuary 6, 2025Koyon Sana’a: Muhimman Abubuwan Dubawa kafin koyon sana’a