Ciwon Snyi: Muhimman Abubuwan da ya Kamata ka sani akan Sanyi
Ciwon da sanyi yake jawowo a jikin mutum ana kiranshi da ciwon sanyi wanda suna da yawa kuma suna haifar da mummunar illa a jikin Dan Adam, a dalilin haka…
Ciwon da sanyi yake jawowo a jikin mutum ana kiranshi da ciwon sanyi wanda suna da yawa kuma suna haifar da mummunar illa a jikin Dan Adam, a dalilin haka…
Ilimin Engeineeering ilimi ne mai zaman kansa wanda yanzu a duniya babu wani aiki da ya kai shi samun kudade a fadin duniya kuma yana da fannoni da dama wanda…
Web Developer aiki ne mai zaman kanshi wanda yake da matukar mahimmanci kuma ake samun kudi sosai da shi albashinsa a shekara kana haurama ma $23,000 wanda idan a Naira…
Zama app developer abu ne mai kyau kuma ana samunkudade masu yawa sosai domin in kana kirkira app kana iya tashi da fiye da dubu 150,000 duk wata ya danganat…
Yadda ake sunasur a saukake da shinkafar tuwo mai dadiA cikin wannan post din inshallahu zamu yi Magana ne akan yadda ake hada sunasur na shikafar tuwo, to kamar dai…
Yadda ake hada Fanke Assalamu alaikum kamar yadda take ya gabata zamu yi magana akan yadda ake hada fanke a cikin hanya mai sauki, wanda wannan post ne da ya ya kunshi kayah hadin fanke, yadda ake hadin kayan fanken da ma sauran mun yi shi ne bayan jerin post da dama da mukai a cikin wannan website mai albarka wato hausawasite.com.ng inda muke koya abubuwa da dama tun daga sana’oi, girki dama sauransu inda ire iren na girki sun kundhi yadda ake springrolls da meat pie, irisu yadda ake fried rice, cin-cin da kuma yadda ake donouts dama sauransu in ba’a karanta su ba sai a karanta. To ba tare da bata lokaci ba shidai fanke abinci nedaga cikin abincin hausawa wanda ake hada shi da filawa a ci a gida koma ma a rika yin sa don a saidama mutane. Ko sana’ar fanke kanta ana samun kudi da ta saboda yawanci zaka/ki ga ana yawan cinsa a dalilin haka ne mai saida fanke zaku ga yana samun kudi kuma dama tana daya daga cikin sana’oi na hausa da akai ittifaki suna kawo kudi da sauri a dalilin duka kayan da ktum zai saya ba su da yawa kuma gashi abinda zai yi sai albarka. To kamar dai yadda muka saba a post din mu na baya kafin mu koya yadda ake abu sai mun lissafo skayan da ake amfani da su wanda za’a samo ko kuma a sawo a kauswa kar a manta ana tare da website din Hausawasite.com.ng ne wanda ta Al'ummar Hausa ce inda ake koyon abubuwa daban daban daga masana…