Girkin Kifi: Yadda ake sarrafa kifi Hanyoyi da Dama
To shide kifi wani dabba ne Wanda ake samunshi cikin ruwa Wanda yakasance kala daban- daban a duniya misali: cat fish (kifin Hausa), Titus da sauransu. To ayau zamu koya…
To shide kifi wani dabba ne Wanda ake samunshi cikin ruwa Wanda yakasance kala daban- daban a duniya misali: cat fish (kifin Hausa), Titus da sauransu. To ayau zamu koya…
To dafarkode ana bukatar kitanadi Kayan hadi kamar haka
Zaki fara wanke Kayan cikinki wato (offals) da ruwan zafi sufita sosai.
Sai ki zuba Kayan kamshi tareda albasa wato thyme, curry, black pepper, white pepper, gishiri, citta, tafarnuwa sai ruwa dai-dai gwargwado kimotsa
Sai kikulleshi yadan sulala.
To yanzu kuma saiki fera doyarki ki daddatsata kanana kiwanketa.
Sai kizubata atukunya kisa ruwa da gishiri tadahu.
Bayan doyarki tadahu, sai ki zuba mai acikin kasko ko tukunya tare da albasa yasoyu.
Saiki zuba wannan doyar dakika sulaka aciki tasoyu sannan kitsameta.
To bayan nan kuma sai ki dauko offals dinki dakika tanana (yanciki) suma kisoyasu acikin man.
Bayan kinsoyasu duka sai ki rage Manda kikayi amfani dashi kibar dede Wanda ze isheki sanwa.
Sannan ki zuba albasa, tarugu, citta/tafarnuwa, thyme, curry, cumin, bay leaf da pepper mix.
Kisoyasu natsawon minti biyar amma kada kisa wuta dayawa.
Bayan yasoyu sai ki zuba soyayyun offals dinki da doya sai koren tattasai ki motsa kamar tsawon minti biyu kingama.
(more…)Wainar Shinkafa ko masar shinkafa Abinci CE mai amfani da kuma dadi kuma yana kyau ace kin iyata saboda yawancin maza suna son uwar gida namasu waina in sun bukaci…
Dubulan de na daya daga cikin abincin da mutane ke ci wanda yake fannin snacks kamar cincin da alkaki an cinsu ne wani lokacin domin marmari ba don yunwa ba…
Yadda ake spring rolls nada sauki wanda kamar yadda kika sani yana daya daga cikin na;ikan abincin snacks, wanda yawanci indan mutum yana son ya hada wani abu wanda ya…
Girki ko shakka babu shine adon mace musamman ma a gidanta wadda ta yi aure tana da miji, saboda yana daya daga cikin abubuwan da ke sa a samu kwanciyar…